Many people don't understand why they must believe God for healing. It's because they've been taught to have FAITH. The following is intended blow up your zeal to believe God for healing in Jesus Name.
Old Testament
Genesis 20:17-So Abraham prayed unto God; and God healed Abimelech, and his wife, and his maidservants: and they bore children.
Ibrahim ya yi addu’a ga Allah, Allah kuwa ya warkar da Abimelek, da matarsa, da bayinsa mata, har kuma suka sami haihuwa. (Far 20.17)
Genesis 25:21-And Isaac intreated the LORD for his wife, because she was barren: and the LORD was intreated of him, and Rebekah his wife conceived.
Ishaku kuwa ya yi addu’a sai matarsa Rifkatu ta yi ciki. (Far 25.21)
Exodus 15:26-…I am the LORD that healeth thee.
Ya ce, “In za ku himmantu ku yi biyayya da ni, ni da nake Ubangiji Allahnku, sai ku aikata abin da yake daidai a gare ni, ku kuma kiyaye umarnaina da dokokina duka, to, ba zan sa muku cuce-cuce irin waɗanda na sa wa Masarawa ba, gama ni ne Ubangiji da nake warkar da ku.”Fit 15.26
Exodus 23:25, 26 – And ye shall serve the LORD your God, and he shall bless thy bread, and thy water; and I will take sickness away from the midst of thee. There shall nothing cast their young, nor be barren in thy land: the number of thy days I will fulfill.
Za ku bauta wa Ubangiji Allahnku, ni kuwa zan yalwata abincinku da ruwan shanku, in kuma kawar muku da ciwo. A ƙasarku, mace ba za ta yi ɓari ba, ba kuma za a sami marar haihuwa ba. Zan ba ku tsawon rai. (Fit 23.25-26)
Deuteronomy 32:39-…I make alive …and I heal…
“ ‘Ku duba fa, ni ne shi,
Ba wani Allah, banda ni,
Nakan kashe, in rayar,
Nakan sa rauni, nakan kuma warkar, Ba wanda zai cece su daga hannuna.” M/Sh 32.39
1 Kings 17:21-And Elijah cried unto the LORD,…And the LORD heard the voice of Elijah; and the soul of the child came into him again, and he revived.
Sa’an nan ya kwanta ya miƙe a kan yaron sau uku, ya kuma yi addu’a ga Ubangiji, ya ce, “Ya Ubangiji Allahna, ka sa ran yaron nan ya komo cikinsa.” Ubangiji kuwa ya amsa wa Iliya, ran yaron ya komo cikinsa, sai ya farfaɗo. 1 Sar 17.21-22
2 Kings 2:21-…Thus saith the LORD, I have healed these waters, there shall not be from thence any more death or barren(ness)
Sai ya tafi maɓuɓɓugar ruwa yana barbaɗa gishirin, ya ce, “Haka Ubangiji ya ce, ‘Na warkar da wannan ruwa, ba zai ƙara sa a mutu ko a yi ɓari ba.’ ” 2 Sar 2.21
2 Kings 4:32-36 –(Prophet Elisha) raised the Shunamite woman’s son from the dead.
A cikin Littafin 2 Sar 4: 32-36, Annabi Ilisha ya rayar da Dan Bashumeriyar daga mutuwa.
2 Kings 20:5- Turn again and tell Hezekiah the captain of my people, Thus saith the LORD, the God of David thy father, I have heard thy prayer, I have seen thy tears: I will heal thee: on the third day thou shall go up unto the house of the LORD.
“Ka koma, ka faɗa wa Hezekiya sarkin jama’ata cewa, ‘Ni Ubangiji Allahn kakanka, Dawuda, na ji roƙonka, na kuma ga hawayenka, saboda haka zan warkar da kai, a rana ta uku kuwa za ka haura zuwa Haikalin Ubangiji.” 2 Sar 20.5
2 Chron. 7:14-…I…will heal their land.
“Ka koma, ka faɗa wa Hezekiya sarkin jama’ata cewa, ‘Ni Ubangiji Allahn kakanka, Dawuda, na ji roƙonka, na kuma ga hawayenka, saboda haka zan warkar da kai, a rana ta uku kuwa za ka haura zuwa Haikalin Ubangiji.” 2 Sar 20.5
2 Chron. 30:20-And the LORD hearkened to Hezekiah, and healed the people.
Ubangiji kuwa ya ji Hezekiya, ya warkar da jama’ar. (2 Tar 30.20)
Psalms 30:2-O LORD my God, I cried unto thee, and thou hast healed me.
Na roƙi taimako a gare ka, ya Ubangiji Allahna, Ka kuwa warƙar da ni. (Zab 30.2)
Psalms 41:1-3- Blessed is he that considereth the poor: the LORD will deliver him in time of trouble. The LORD will preserve him, and keep him alive; and he shall be blessed upon the earth: and thou will not deliver him unto the will of his enemies. The LORD will strengthen him upon the bed of languishing: thou will make all his bed in his sickness.
Mai farin ciki ne wanda yake kula da matalauta, Ubangiji zai taimake shi sa’ad da yake shan wahala. Ubangiji zai kiyaye shi, yă keɓe ransa.
Ubangiji zai sa yă ji daɗi a ƙasar, Ba zai bar shi a hannun magabtansa ba. Ubangiji zai taimake shi sa’ad da yake ciwo Ya mayar masa da lafiyarsa. Zab 41.1-3
Psalm 42:11-I shall yet praise him who is the health of my countenance, and my God.
Me ya sa ni ɓacin rai haka? Me ya sa ni damuwa? Zan dogara ga Allah. Har yanzu ma zan yabe shi, Mai Cetona, Allahna. (Zab 42.11)
Psalm 67:1, 2-God be merciful unto us, and bless us; and cause his face to shine upon us; That thy way may be known upon earth, thy saving health among all nations.
Ka yi mana jinƙai, ya Allah, ka sa mana albarka, Ka dube mu da idon rahama, Domin d
ukan duniya ta san nufinka, Dukan sauran al’umma kuma su san cetonka. (Zab 67.1-2)